IQNA - Gyaran tsofaffin kur’anai ya zama al’ada a kasar Libya a cikin watan Ramadan, kuma an horas da dimbin al’umma maza da mata a kan haka kuma suna gudanar da wannan aiki ba tare da an biya su albashi ba.
Lambar Labari: 3492858 Ranar Watsawa : 2025/03/06
IQNA - An yi amfani da kalmar Ramadan sau daya a cikin Alkur’ani, wato a aya ta 185 a cikin Suratul Baqarah, kuma Allah ya siffanta ta a matsayin daya daga cikin ayoyin Alkur’ani.
Lambar Labari: 3490801 Ranar Watsawa : 2024/03/13
Tehran (IQNA) Manyan shagunan sayar da kayayyaki a Dubai da Sharjah suna bayar da rangwamen kudi ga kwastomominsu a lokacin azumin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3487068 Ranar Watsawa : 2022/03/18